fidelitybank

Europa: Tottenham za ta daukaka kara a ka ncire ta daga gasar

Date:

Tottenham Hotspur na tunanin daukaka kara kan hukuncin da UEFA ta yanke na baiwa Rennes nasara da ci 3-0 bayan da a ka dage wasansu na gasar cin kofin Europa kuma sun fice daga gasar.

An yanke hukuncin cewa Tottenham ta rasa wasan kamar yadda su ka dakatar da shi, saboda karuwar Korona.

Koci Antonio Conte ya ce, kungiyar na magana da lauyoyin ta game da hukuncin.

“Ba tabbatacce ba ne, amma akwai wani mataki na tabbatarwa ko a’a wannan yanke shawara mai ban mamaki,” inji shi.

“Muna da kwarin gwiwa sosai a mataki na gaba kuma na sake maimaita cewa mun cancanci buga wasan. Ba zan iya yarda da hakan ba, mun ji takaicin UEFA da wannan hukuncin”.

“Hakika rashin adalci ne, mun cancanci buga wasan, domin mun ji takaicin matakin da hukumar ra ta dauka”. A cewar Conte.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp