fidelitybank

EU ta wuce gona da iri na hana mu siyen mai daga Rasha – Hungary

Date:

Firaministan Hungary ya zargi Majalisar Tarayyar Turai da son rai kan batun dakatar da sayen mai daga Rasha daga nan zuwa karshen shekara.

Victor Orban ya ce, an wuce gona da iri wurin daukar wannan mataki, kuma a kan haka kasarsa za ta bijire.

Mista Orban ya ce ba zai bari Hungary ta shiga mummunan matsin tattalin arziki ba don dai EU ta samu nasarar ƙuntata wa Rasha.

Ya ce: “Mun fahimci cewa wannan Æ™udirin bai duba bambanci tsakanin kasashen EU ba, kuma abu ne da ba zai yiwu ba, don matsawar aka hana mu sayen man Rasha a wannan gabar tamkar an harba wa tattalin arzikinmu makamin nukiliya ne.”

Amma Ministan KuÉ—i na Ukraine Sergii Marchenko ya ce yanzu ne EU ya kamata ta É—auki matakin yanke sayen mai daga Rasha kwatakwata. A cewar BBC.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp