fidelitybank

EU na duba batun yuwar shigar da Ukraine cikin kungiyar

Date:

Yayin da mamayar da Rasha ke yi wa Ukraine ta shiga mako na biyu, shugabannin kungiyar Tarayyar Turai za su yi ganawa ta kwana biyu, domin tattauna sabbin takunkumai a kan Rasha, da duba yiwuwar shigar da Ukraine kungiyar tare kuma da nazari a kan manufar tsaro ta bai-daya.

Shugabannin kungiyar ta Tarayyar Turai, EU, a yayin wannan taro na kwana biyu za su yi duba tare da kyakkyawan nazari kan samar da manufar tsaro ta bai-daya, inda za su duba karin kudaden da ya kamata su yi ta kara karfafa tsaro, tare da inganta tsarin tafiyar da karfinsu a fannin tsaro.

Sai dai duk da yadda Shugaba Eammanuel Macron na Faransa yake son ganin wadannan tsare-tsare da manufa sun samu karbuwa, ana ganin ba lalle ba ne, wani tartibin tsari ko tsare-tsare su biyo ganawar ta shugabannin na EU.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp