fidelitybank

Eriksen ya kamu da Corona a lokacin da zai bugawa Denmark wasa

Date:

Christian Eriksen ya kamu da Covid-19 gabanin dawowar sa da aka dade a na jira a cikin tawagar kasar Denmark mako mai zuwa.

Dan wasan mai shekaru 30, wanda ya kamu da bugun zuciya a lokacin wasan da Denmark ta yi da Finland a watan Yunin da ya gabata, ya burge sosai tun lokacin da ya koma Brentford a kyauta a watan Janairu.

Ya taimaka a lokacin da Bees ta doke Burnley da ci 2-0 a wannan watan tare da abin da ya sa ya fara zura kwallo a raga tun komawarsa kwallon kafa.

Kyakkyawar rawar da Eriksen ke da shi ya sa ya samu kiran buga wasa a wasannin sada zumunta da kasarsa za ta yi, amma gwajin da aka yi zai jinkirta tafiyar dan wasan don haduwa da tawagar.

Ko da yake, kocin Denmark Kasper Hjulmand yana fatan dan wasan na Brentford zai kasance a shirye don buga wasa a fafatawar da Netherlands – da za a yi a gidan tsohon kulob din Eriksen na Ajax – da kuma Serbia a Copenhagen.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp