fidelitybank

Enyimba da Sunshine na jimaman tsohon dan wasan su Chinedu

Date:

Kungiyoyin Kwallon Kafa na Najeriya, Enyimba da Sunshine Stars sun yi jimamin tsohon dan wasan su, Chinedu Udechukwu.

Udechukwu ya rasu ne a Jos ranar Laraba bayan gajeriyar rashin lafiya.

Dan wasan ya shafe kakar wasa ta 2018/19 tare da Enyimba kuma yana cikin tawagar da ta lashe kofin tarihi na takwas na kungiyar.

“Har abada a cikin zukatanmu, #ChineduUdechukwu,” Enyimba ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Sunshine Stars suma sun shiga kafafen sada zumunta inda suka bayyana kaduwar su akan rasuwar Udechukwu.

“Muna cikin zaman makoki sakamakon rasuwar tsohon dan wasanmu, Chinedu Udechukwu wanda rahotanni suka ce ya fadi a garin Jos ranar Laraba.

Dan wasan ya hade da mu a tsakiyar shekarar 2019/20 kuma ya buga wasa da kungiyar a kakar wasa ta 2020/21 kafin ya koma Nasarawa Utd daga baya.

“Tunanin mu yana tare da dangin marigayin da abokansa a wannan lokacin. Muna addu’ar Allah ya basu ikon jure wannan rashi mara misaltuwa. Ki huta lafiya, Edu!🕊.”

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp