Kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers sun dauki dan wasa Musa Adam daga FC Sheshe dake jihar Kano.
Dan wasan ya rattaba hannu na shekaru biyu tare da antelope, bayan taka rawa da ya yi a gasar kwallon kafa ta jihar Kano Tofa Premier.
Dan wasan zai haɗu da kocin Kano, Abdul Maikaba.