fidelitybank

Elon Musk zai yi wa shafin Twitter garan bawul

Date:

Sabon mamallakin kamfanin Twitter Elon Musk ya ce za a sake duba hanyar da ake bi wajen tantance masu amfani da shafin.

Hakan na zuwa ne yayin da rahotonni ke cewa kamfanin zai fara cazar kwastomomin – da aka tantance shafinsu – dala 20 a wata.

Kwanaki bayan da ya sayi kamfanin Elon Musk ya wallafa a shafin nasa cewa za a sauya hanyar tantance masu amfani da shafin.

A halin yanzu dai tantance masu amfani da shafin, wanda ake saka wa shudiyar alama domin tabbatar da sahihancin shafin kyauta ne.

A ranar Juma’ar da ta gabata ne dai Mista Must ya kammala sayen kamfanin kan kudi dala biliyan 44.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na Æ™arÆ™ashin Æ´an Bindiga – ÆŠan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...
X whatsapp