fidelitybank

EFCC za ta binciki jami’an ta kan karɓar rashawa da ake zargin su na sama da miliyoyi

Date:

Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arziki zagon kasa a Najeriya EFCC, Ola Olukoyede ya bayar da umarnin a gaggauta bincike kan zargin cin hanci da rashawa da Idris Okuneye wanda aka fi sani da Bobrisky ya yi a kan wasu jami’an hukumar.

Jaridar Daily Trust ta wallafa cewa Bobrisky ya bayyana a wani faifan bidiyo inda ya zargi wasu jami’an hukumar waɗanda bai bayyana sunansu ba sun nemi Naira miliyan 15 daga wajensa domin dakatar da binciken da ake yi a kan sa kafin a tura shi gidan yari.

Wannan ya sa shugaban hukumar ya kafa kwamitin bincike domin tabbatar da gaskiya ko akasin zargin.

EFCC ta koma gayyaci Okuneye zuwa ofishinta na Legas domin taimakawa wajen gudanar da binciken.

A wata sanarwa da kakakin hukumar, Dele Oyewale ya fitar, ya tabbatar da cewa za a bincika zargin, sannan za a fitar da sakamako idan an kammala binciken.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp