fidelitybank

EFCC ta tura jami’anta wajen zaben 2023

Date:

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce, za ta tura jami’anta zuwa jihohi 36 na faɗin kasa don sa ido a zaɓen ƙasar da za a gudanar.

A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a shafinta na twita, shugaban hukumar Abdulrasheed Bawa, ya hori jami’an da su sanya buƙatar ƙasa a farko da kuma nuna ƙwarewa yayin gudanar da aikinsu.

“An tura ku ne don ku je ku yi wa ƙasa aiki, a don haka, ya kamata ku kasance yanda ake bukata ta hanyar nuna ƙwarewa da kuma aiki da dokokin hukumar,” in ji Bawa.

Ya ƙara da cewa suna da alhakin tabbatar da cewa ba a yi maguɗi ba a wannan zaɓe, musamman ma bai wa masu zaɓe kuɗi.

Ya ce akwai buƙatar su yi abin da ya kamata saboda idon duniya ya koma kan Najeriya na ganin an gudanar da zaɓe cikin gaskiya da lumana.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp