fidelitybank

EFCC ta nemi hadin kai don kama masu harkokin kudi

Date:

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arziki zagon-kasa, EFCC, ta nemi bankuna da masu sana’ar canjin kudi a kasar su ba ta hadin kai, domin kama masu laifi a harkokin kudi yayin da ake shirin sauya kudin Najeriyar.

Shugaban hukumar ta EFCC, Abdulrasheed Bawa, ne ya yi kiran yayin wani taro da manyan jami’an bankuna da masu kamfanonin canjin kudi a Lagos jiya Talata.

Shugaban ya nemi bangarorin biyu da su taimaka wajen sanar da hukumar ta EFCC cikin gaggawa duk wani abu da suka gani da ya shafi alamar almundahana ko zamba musamman a wannan lokaci da kasar za ta sake sauya fasalin wasu daga cikin manyan takardun kasar.

Bawa ya bukaci bankunan da masu canjin da su sanar da hukumar tasa duk wasu bayanai masu amfani cikin gaggawa a game da ajiyar kudin da suke zargin akwai alamar rashin gaskiya da kuma sauya wa kudi ma’ajiya daga asusu zuwa wani asusun.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp