fidelitybank

EFCC ta kama mutane 6 masu damfara ta Internet

Date:

Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, sun kama wasu mutane shida da ake zargi da damfarar yanar gizo a jihar Benue.

Wadanda ake zargin da rundunar shiyyar ta kama a maboyarsu da ke Makurdi, sun hada da Dominic Onea, Daniel Ikwe, Samuel Godwin, John Sule Godwin, David Onaja Egwe da Oche Patrick.

Kamen nasu ya biyo bayan bayanan sirri da aka samu kan zargin da ake musu na damfara ta intanet.

Karanta Wannan:Ā EFCC ta cafke ‘yar fim da ta lika sababbin kudi a wurin biki

An kwato wayoyin hannu guda tara (9), Laptop daya, katin ATM na Zenith daya, saitin WiFi daya da cajar laptop daya.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kara da cewa za a gurfanar da wadanda ake zargin zuwa kotu da zarar an kammala bincike.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp