fidelitybank

EFCC ta kama masu damfarar mutane ta shafukan Internet

Date:

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kama mutane 120 da ake zargi da damfarar mutane ta shafukan Internet a Ibadan da Jihar Enugu.

A wata sanarwa da kakakin hukumar ta EFCC, Wilson Uwujaren, ya fitar, ya ce, rundunar shiyyar Enugu ta kama mutane 40 da ake zargi, yayin da aka kama 80 da aikata irin wannan laifuka a Ibadan, jihar Oyo.

Wadanda ake zargin a Ibadan sun hada da Victor Abumere, Kehinde Samuel, Adedeji Ibrahim Olamilekan, Akinbowale Emmanuel, Taiwo Azeez, Adenuga Sunday, Sidiku Olubodun, Ekhuemelo Jerry, Agboola Khalid Babatunde, Alex Kelvin, Akande Jonah, Tobiloba Adekanye, Fatai Olawalekan T. Babatunde David, da Emmanuel Victor Mayowa.

Sauran sun hada da Taofeek Toheeb Olamilekan, Olamilekan Fafilolu Quadri, Olayinka Taiwo Olaniyi, Emmanuel Abiodun Olalekan, Awoleke Opeyemi Uthman, Ikenna Anyanwu Victor, Mosuro Daniel Oluwaseun, Amoo Abdulmalik Ademola, Oluwaseun Adeniran, Kehinde Kehinde Olatunji, da Okeolumed Hameedhood. Khalid Ayomide.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp