fidelitybank

EFCC ta kai Akanta Janar daga Kano zuwa Abuja domin cigaba da bincikarsa

Date:

An mayar da Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris daga Kano zuwa Abuja a ci gaba da gudanar da bincike kan zargin almundahanar Naira biliyan 80.

Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC shiyyar Kano ne suka kama Idris a ranar Litinin da ta gabata, bisa tuhumar sa da laifin zamba.

A jiya Talata ne aka dauke shi zuwa Abuja inda ake zarginsa da aikata wasu laifuffuka na kudi.

A daren jiya ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta gayyaci wasu daga cikin ā€˜yan uwan Idris da kuma masu ba da shawara wadanda aka yi imanin an yi amfani da kamfanonin wajen basu kwangila.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – ʘungiyar Manoma

ʘungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 – Rahoto

ʘungiyar fafutikar kare haʙʙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saʙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin ɗan kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...
X whatsapp