fidelitybank

EFCC ta fara gwanjon filaye da gidaje 160 na biliyoyin Naira

Date:

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fara sayar da gidaje da filaye 160 na biliyoyin naira da aka kwace a Abuja, Legas da wasu jihohi 14.

Hukumar ta tsayar da ranar 9 ga watan Janairu, 2023, a matsayin lokacin da masu son saye suka gabatar da tayin.

Tun da farko dai hukumar EFCC ta yi gwanjon motoci 649 a Abuja da Legas.

DAILY POST ta tattaro cewa gidajen da aka yi gwanjon kadarori na ‘yan siyasa da ma’aikatan gwamnati an yi su ne da almundahana a lokacin da suke kan karagar mulki.

Wasu daga cikin kadarorin da ake gwanjo na tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke da kuma wadanda tsohon shugaban hukumar leken asiri ta kasa NIA, Ayodele Oke ya saya.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Za mu ladabtar da Jami’an mu da aka gansu suna taimakawa ‘yan siyasa a Kano – ‘Yansanda

Rundunar Æ´an sanda ta jihar Kano ta ce, ta...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baÉ—ala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp