fidelitybank

EFCC ta dawo kan tsofaffin gwamnoni 12

Date:

Hukumar EFCC ta sake waiwayar binciken halasta kuɗaɗen haram na wasu tsofaffin gwamnoni 12 da wasu ministoci da suka gabata, kuma adadin kuɗin ya haura naira biliyan 853.

Jaridar Punch wadda ta rawaito wannan labarai ta ce, ta gano cewa adadin kuɗin da ake nema daga wajen wasu manyan tsofaffin minisrtoci da gwamnoni ya kai naira bilyan 772.2, kuma a yanzu haka EFFC na ci gaba da bincike kan naira bilyan 81.6 wanda ake tsammanin an sace su a ma’aikatar agajin gaggawa da yaki talauci.

Kazalika, kazalika ana zargin wasu dala biliyan biyi da ake zargin sun bata ta hanyar halasta kuɗin haram, wadanda ake tsammanin an karkatar da su ne a baya-bayan nan.

Akwai kuma dala biliyn 2.2 da ake zargin tsohon mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro Sambo Dasuki ya karkatar da su, da mai gidajen yaɗa labara nan da ya rasu Raymond Dokpesi; da tsohon gwamnan Sokoto Attahiru Bafarawa, tsohon ministan kudi Bashir Yuguda da sauransu.

A cewar EFCC kudaden an ware su ne domin sayan makamai da za su taimakwa yaƙin da ake da ‘yan tada ƙayar baya, amma aka sace su aka karkatar da sy aka kashe ba ta hanyar da ta dace ba.

Yayin da Dasuki ke a tsare a DSS a 2015, EFCC ta kama Dokpesi da Bafarawa da Yuguda da dai sauransu.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp