fidelitybank

EFCC ta cafke ‘yar fim da ta lika sababbin kudi a wurin biki

Date:

Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC reshen Jihar Legas, ta soma gudanar da bincike kan Oluwadarasimi Omoseyin kan zargin lalata darajar sabbin kuɗi.

Omoseyin wadda ƴar fim ce, kuma mai sana’ar gyaran jiki an kama ta ne tun a ranar Laraba bayan wasu bayanan sirri da hukumomin yaƙi da cin hanci suka samu.

An kama matashiyar ƴar shekara 31 bayan an ga wani bidiyo yana yawo a shafukan sada zumunta wanda aka ga tana liƙa kuɗi kuma tana tattake su a wurin wani biki, kamar yadda aka yi zargi.

Hukumomi sun ce cikin abubuwan da aka kama ta da su har da mota ƙirar Range Rover da waya Iphone.

Haka kuma hukumar ta EFCC ta bayyana cewa za a gurfanar da ita a gaban kotu da zarar an kammala bincike.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp