fidelitybank

EFCC ta cafke Gbajabiamila da zargin aikata laifuka

Date:

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), ta kama Suleiman Gbajabiamila, wanda ake zargi da aikata laifuka biyu a gaban kotu, kan zargin sata da gabatar da kararrakin karya.

An kama Gbajabiamila ne a ranar Talata, 31 ga watan Janairu bisa zargin damfarar wani dan Najeriya dan kasar Birtaniya, Lateef Adeyemo kan kudi Naira miliyan 30.

An yi zargin cewa dan shekaru 63 da haihuwa ya gabatar da kansa a matsayin dillalin gidaje wani lokaci a shekarar 2021.

Karanta Wannan: NDLEA da EFCC sun yi babban kamu a Legas

Legit.ng ta tattaro cewa da wayo ya karbo kudi naira miliyan 30 da nufin ya samu daki biyu na Adeyemo dan kasar Birtaniya amma sai ya karkatar da kudin don amfanin kansa. An ruwaito lamarin ya faru ne tsakanin watan Satumba da Oktoban 2021.

An kama Gbajabiamila wanda aka ruwaito cewa, ya kwashe watanni da dama yana gudun hijira kuma an gurfanar da shi a gaban Alkalin Alkalai Adeola Olatunbosun. ‘Yan sanda sun gurfanar da shi a gaban kuliya inda suka bayyana cewa Gbajabiamila ya yi wasu hada-hadar kudade da akasari tsakaninsa da matarsa. Kamar yadda jaridar Guardian ta ruwaito, wanda ake zargin ya biya kudi Naira 150,000, domin bin diddigin Gbajabiamila wanda bai kunna wayarsa ba sai ranar Talata 20 ga watan Satumba, 2022. Nan take hukumomi suka bi sawun wanda ake zargin sannan suka kama shi.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaÉ—i masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga FalasÉ—inawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...

Lauyan Sowore ya bukaci a sake shi cikin gaggawa

Lauyoyin ffitaccen É—an gwagwarmayar nan kuma É—an jarida, Omoyele...

Najeriya da Indiya za su haɗa kai na yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fatauncin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Jihohi 19 da za a yi kwana 9 a na ruwan sama harda Kano – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen za a shafe kwana...

Tinubu ya mika sakon ta’aziyya bisa rasuwar matar MKO Abiola

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa bisa...

Abubuwan da Kwamiti ya gano a wajen Kwamishina mai murabus na Kano

A ranar Litinin ne kwamitin binciken badaƙalar belin Danwawu,...
X whatsapp