fidelitybank

EFCC ta kwato biliyan 152 da dala miliyan 386.2 a shekarar 2021 – Bawa

Date:

Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumar ta kwato Naira miliyan 152, 088,698,751.64 da dala miliyan 386,220,202.84 a shekarar 2021.

Shugaban, a ci gaba da nazarin ayyukan hukumar na shekarar 2021, ya lissafa sauran kudaden da a ka kwato a matsayin Fam 1, 182,519.75, €156,246.76, 1,723,310.00 Saudi Riyal, Rand 1,900.00 na Afirka ta Kudu da dalar Amurka 1,400.

Bawa ya ce, bangaren kudin dijital tare da 5, 36957319 na Bitcoin da 0.09012 Ethereum.

Shedkwatar ta kwato N67, 249, 744, 994.89, $375,662,223.59 da £1,151,539.75.

A Legas ta bi sawun ta da ta kai Naira 70, 315,611,260.52, $9,286,497.83 da Fam 21,500.00.

Rundunar shiyar Kaduna ta zo na uku a fannin kwato jimillar Naira miliyan 3, 339,405,723.93 yayin da rundunar ta Ibadan ta dauki matsayi ta daya wajen kwato Dala har dala $387,385.00.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp