fidelitybank

EFCC sun yi ram da ‘yan Yahoo a jihar Ogun

Date:

Jami’an rundunar shiyyar Ibadan na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a ranar Alhamis, sun kama mutane saba’in da hudu (74) da ake zargi da damfarar yanar gizo a jihar Ogun.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ce an kama wadanda ake zargin sun damfara ne a gidan gwamnati, G.R.A, Shagamu, a jihar Ogun.

A cewar hukumar a cikin wata sanarwa da ta fitar a shafinta na Twitter, kama su ya biyo bayan sa ido da kuma bayanan sirri da suka bankado laifukan da ake zarginsu da aikatawa na intanet.

Kayayyakin da aka kwato daga hannunsu sun hada da wasu manyan motoci guda bakwai, kwamfutoci uku, wayoyin hannu 124, wasan PlayStation 3 daya, babura biyu da wasu takardu masu tayar da hankali.

Sanarwar ta kara da cewa za a gurfanar da wadanda ake zargin zuwa kotu da zarar an kammala bincike.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp