fidelitybank

ECOWAS ta yi Allah wadarai da sace yara 80 a Najeriya

Date:

Kungiyar Tattalin Arzikin ƙasashen Afirka ta yamma ECOWAS, ta yi Allah wadai da garkuwa da yara 80 a arewacin Najeriya cikin makon da ya gabata.

Mafi yawan waɗanda aka yi garkuwa da su a jihar zamfara da ke arewa maso yammcin ƙasar, mata ne da yara waɗanda suka je sharar gona da yin itace a daji.

A wata sanarwa ECOWAS ta yi kira da a saki yaran. Kawo yanzu dai babu wanda ya ɗauki alhakin sace yaran.

Harin dai shi ne na baya-bayan nan a jihar , wadda ke fama da yawaitar hare-haren ‘yan bindiga masu sace mutane domin neman kuɗin fansa.

A makon da ya gabata ma fiye da mutum 70 aka kashe a wasu tagwayen hare-hare a jihar Benue da ke tsakiyar ƙasar.

A ranar Juma’a kuma wasu ‘yan bindigar suka kashe gwamman ‘yan gudun hijira bayan da suka kai wa sansaninsu hari

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp