fidelitybank

ECOWAS ta janye takunkumin da ta ƙakabawa Mali

Date:

Kasashe makwabtan Mali za su dage takunkuman tattalin arzikin da suka sanya wa kasar, bayan kungiyar ECOWAS ta amince da shirin kasar na gudanar da zaben da zai mayar da mulki hannun farar-hula a watan Maris din shekarar 2024.

Haka kuma, ba a amince ko da daya daga cikin sojojinn da suka yi juyin mulki, tsayawa takarar shugaban kasa, ba.

Sai dai har yanzu ECOWAS ba ta amince da komawar Mali cikin kawancen ba tun bayan dakatar da ita jim kadan bayan juyin mulkin sojin kasar.

Shugabannin kasashen Afirka ta yamma, sun amince da wa’adin shekara biyu domin gudanar da zabe a Burkina Faso yayin da a Guinea kuma aka yi watsi da wa’adin shekara uku na mika mulki ga farar hula.

Kasashen na Burkina Faso da Guinea suma kamar Mali sojoji ne suka hambarar da gwamnatocinsu na farar-hula

network news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp