fidelitybank

Dusar kankara ta kashe mutane 17 a Japan

Date:

Jami’ai a ƙasar Japan sun ce, sakamakon yawaitar saukar dusar ƙanƙara a manyan biranen ƙasar ya yi sanadin mutuwar mutum 17 gommai suka jikkata, cikin kwana 10, yayin da dubban gidaje ke fama da rashin wutar lantarki.

Mafi yawan yankunan yammaci da gundumar Hakkaido da ke arewacin ƙasar na fuskantar yawaitar saukar dusar ƙanƙara a ‘yan kwanakin nan.

Kafar yaɗa labaran ƙasar ta ruwaito cewa akan samu yawan dusar kankara na kusan tsayin mita ɗaya a kowacce rana a wasu garuruwan gundumar Yamagata da ke arewa maso gabashin ƙasar.

Hukumar kula da yanayi ta ƙasar ta gargaɗi mazauna yankunan da lamarin ya fi ƙamari da su kauce wa yin tafiye-tafiye bayan da ƙananan motoci suka yi ta maƙalewa cikin dusar ƙanƙara a kan wasu titunan ƙasar.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...

Kwallaye 6 da aka zurawa Santos a raga ta sanya Neymar ya fashe da kuka

Ɗan wasan tawagar Brazil, Neymar ya fice daga cikin...

Hukumar Shari’a ta magantu kan sadakin dubu 20 da ya yamutsa hazo a Kano

Hukumar shari’a ta jihar Kano, ta ce ba a...

Cutar Mashako ta yi ajalin Yara hudu a Kano

Rahotanni na cewa cutar mashaƙo wadda aka fi sani...

Cin zaben da NNPP ta yi a Kano cuwa-cuwa ne – Ata

Ministan Jiha na Gidaje da Cigaban Birane, Rt Hon...

Mutane kusan 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale...

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...
X whatsapp