fidelitybank

Duniya ta taimakawa sojojin Nijar – UN

Date:

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, ya yi kira ga kasashen duniya su taimaka wa sojojin Jamhuriyar Nijar, domin yaki da masu tayar da kayar baya da suke yawan kai hare-hare a kasar.

A yayin da jawabi lokacin wata ziyara da ya kai Niamey, babban birnin kasar, babban jami’in na Majalisar Dinkin Duniya ya ce rikicin da ke faruwa a yankin Sahel ya zama babbar barazana ga duniya.

Antonio Guterres ya kara da cewa, Jamhuriyar Nijar ba za ta iya tunkarar matsalar masu ikirarin jihadi ita kadai ba, kuma ya yi kira ga wasu kasashe su taimaka mata da horaswa da kuma kayan yaki.

Faransa da Amurka suna da sansanonin soja a Jamhuriyar Nijar.

Jamhuriyar Nijar mamba ce, ta kasashen G5 Sahel da ke yaki da masu tayar da kayar-baya da suka hada da Mauritania, Mali, Burkina Faso da kuma Chadi. A cewar BBC.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp