fidelitybank

Duniya ina zaki da mu: Magidanci ya sheke makocinsa da tabarya

Date:

An gurfanar da wani tela mazaunin Kaduna, Gado Yahaya a gaban kotun majistare a ranar Litinin kan zarginsa da kashe makwabincinsa yayin rikici a kan bokitin ruwa a Kaduna.

Yahaya ya shaida wa kotun majistaren cewa, shekarunsa 29, kuma ya na cike da nadama a kotun, kamar yadda Vanguard ta rawaito.

Rikici game da bokitin ruwa ya faru ne a unguwar Rigasa Kaduna, kamar yadda ganau ya shaidaw, Alkalin kotun majistare a Kaduna.

Mai gabatar da karar, Sifeta Chidi Leo ya yi ikirarin cewa,“Yahaya ya kashe Salisu da tabarya ne yayin da suke fada kan bokitin ruwa. “A yayin fadan, ya shiga dakin girki, ya dauko tabarya ya buga wa Salisu a kai, nan ya yanke jiki ya fadi bayan buga masa tabaryar a kai, ya mutu a hanyar mu na zuwa asibiti.” A cewar Mr Leo, Mai gabatar da karar.

Sai dai Yahaya ya rubuta cewa, ya aikata hakan ya kuma saka hannu a lokacin da aka kawo shi ofishin ‘yan sanda domin masa tambayoyi.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp