fidelitybank

Duk wanda ya yi wa Alkali kazafi za a kama shi – Babbar Joji Kudirat

Date:

Babbar Jojin kasa, Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta bayyana cewa bangaren shari’a na binciken hanyoyin da za a bi wajen hukunta duk wanda ya yi wa wani alkali kazafi domin dakile yawan korafe korafen gaibu da ake shigarwa barkatai.

Mai shari’a Kekere-Ekun ta ce majalisar shari’a ta kasa (NJC) za ta binciki korafe-korafe na gaskiya a kan jami’an shari’a yayin da kuma za ta tallafa wa alkalan da akayiwa kazafi don tabbatar da anyi musu adalci.

Ta bayyana hakan yayin da take jawabi a wajen bude taron shekara-shekara na alkalan kotun daukaka kara a ranar Litinin a Abuja.

Mai shari’ar ta sake jaddada aniyar majalisar na sauya mumman kallon da wasu ke yiwa bangaren shari’a a tsakanin al’umma.

Ta shawarci shugabannin kotuna da su rika gudanar da tarukan bita akai-akai don kaucewa yanke hukunci masu karo da juna da kuma bin diddigin hukunce-hukuncen kotunan shari’a da dalilan yanke hukunci.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp