fidelitybank

Duk wanda ya ci takara bai ajiye mukaminsa ba kujerarsa ta zama iska – Kakakin Majalisa

Date:

Kakakin mjalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya gargadi masu rike da mukaman siyasa da ke da muradin yin takara a 2023, da su yi murabus daga mukaminsu.

A cewar Gbajabiamila, masu rike da mukaman siyasa na da hadari ga kansu da jam’iyyunsu idan suka ki yin murabus.

Sashi na 84(12) na dokar zabe ta 2022 wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya wa hannu kwanan nan ya ce, “Babu wani dan siyasa a kowane mataki da zai zama wakili mai kada kuri’a ko a zabe shi a babban taron ko taron wata jam’iyyar siyasa.”

Hakan na nufin masu rike da mukaman siyasa wadanda suke da buri, sai sun yi murabus kafin su fito takara.

Irin su Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami, Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba da Ministan Kwadago da Aiki, Chris Ngige sun ki yin murabus duk da burinsu.

Gbajabiamila a wata hira da gidan talabijin na Channels TV ya ce, wasu masu rike da mukaman siyasa sun dage kan su yi murabus kafin su tsaya takara a zaben 2023 mai zuwa.

Shugaban majalisar yayin da yake magana kan matakin na su ya yi gargadin cewa, wanda aka nada a siyasa zai iya mayar da zaben fidda gwani na jam’iyyarsu a matsayin holoko.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp