fidelitybank

Duk tsuntsun da ya ja ruwa: Kotu ta yankewa ‘yan sanda biyu hukuncin kisa

Date:

Alkali Peter Kekemeke na babbar kotun Abuja ya yanke wa korarrun ‘yan sanda 2 hukuncin kisa, bisa kama su da laifin fashi da makami.

Wadanda aka yanke wa hukuncin sun hada da James Ejah da Simeon Abraham wadanda kwamishinan ‘yan sandan Abuja ya gurfanar da su a shekarar 2017.

Yayin yanke hukuncin, Alkalin ya bayyana yadda aka kama su dumu-dumu da laifuka har shaidu hudu sai da suka tabbatar da laifukan su. Inji Daily Nigerian.

Yayin yanke hukuncin, Kekemeke ya bayyana yadda a ka kama korarrun ‘yan sandan dumu-dumu da laifukan, bayan shaidu hudu sun bayyana gaban kotu.

Alkalin ya shaida cewa, hujjojin da a ka gabatar gaban kotu sun nuna cewa, tabbas sun yi fashin. Ya kara da cewa babu wata shaida wacce ta zarce su da suka amsa laifukan su da bakunan su.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp