fidelitybank

Duk mai sha’awar kujerar Kalu a Abia ya janye shi ne zabun mu – Masu ruwa da tsaki

Date:

Masu ruwa da tsaki a siyasar yankin Abia ta Arewa, sun bukaci ‘yan takarar sanata daga shiyyar da su janye aniyarsu ta nemawa Sanata Orji Uzor Kalu, inda suka bayyana cewa a shirye suke su dawo da kudaden sauran ‘yan takarar.

Kungiyar ta hada da sarakunan gargajiya, kungiyoyin matasa, kwararru a jihar Abia, malamai, fitattun ‘yan siyasa, da manyan ‘yan kasuwa, a karkashin kungiyar masu ruwa da tsaki ta Abia ta Arewa.

A wata sanarwa da kungiyar ta fitar a ranar Laraba, wadda aka rabawa jaridar The PUNCH, kungiyar ta yi kaca-kaca da zaben Kalu wanda shi ne bulalaiyar majalisar dattawa.

Shugaban kungiyar, Dakta Kalu Ncheghe, ya bayyana cewa, alkalumma sun nuna cewa bulaliyar majalisar Dattawan ya taka rawar gani, inda ya kara da cewa “Kungiyar ta yi imanin cewa ayyukan Kalu a matsayinsa na dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Abia ta Arewa shi ne mafi kyawu a tarihin jihar Abia, Najeriya gaba daya.”

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp