fidelitybank

Duk jam’iyar da ta ki tsayar da dan Kudu takara za ta gane kurenta – Yankin Kudu

Date:

Kungiyar shugabannin yankin Kudanci da kuma tsakiyar Najeriya ta gudanar da wani taro a Abuja na sake neman a mayar da mulki Kudu a kakar zaɓen 2023.

A cikin sanarwar da ta fitar a karshen taron na ranar Alhamis wanda ya samu halartar tsofaffin gwamnoni da ministoci da ƴan majalisun tarayya da na jihohi da manyan ƴan siyasa da kwararru daga shiyyar Kudu da tsakiyar Najeriyar.

BBC ta rawaito cewa, kungiyar ta yi kira ga dukkanin jam’iyyun siyasa, su kai tikitin takarar shugaban kasa zuwa Kudu.

Ta kuma yi gargaɗin cewa, duk wata jam’iyya da ta gaza yin hakan kada ta yi tsammanin samun goyon bayan shiyyoyin idan zaɓe ya zo.

“Tun da ɗan Arewa ne ya yi mulki na tsawon shekara 8 to lallai ya kamata shugabanci ya koma Kudu, duk wata jam’iyya da ta ƙi yin haka kuwa za ta gani a kwaryar shanta’’ inji wannan sanarwa.

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp