fidelitybank

Duk da zanga-zangar dalibai Gwamnatin Bauchi ta ware maza zalla

Date:

Gwamnatin jihar Bauchi ta kaddamar da shirinta na makarantun zalla duk da adawar da shirin ya fuskanta daga dalibai maza a jihar.

Kwamishinan ilmi na jihar Bauchi, Dr. Aliyu Tilde ya bayyana a wata sanarwa da ya wallafa cewa an fara sabon tsarin ne ranar Litinin a makarantun da ke garuruwa daban-daban a jihar.

Ya ce za su yi aiki kan sabon tsarin ne a matakin gwaji, kuma a shirye gwamnati take ta karbi korafe-korafe daga iyaye da dalibai.

A farkon makon nan ne aka ga hotunan wasu dalibai maza da rahotanni suka ce daliban makarantun sakandire ne da ke gudanar da zanga-zanga don nuna adawa da tsarin raba mata da maza a makarantu.

Dr. Aliyu Tilde ya ce sun lura da yamadidi da karin gishirin da masu adawa da shirin suka rika yi “don wasu yara kamar 50 daga makarantu biyu a garin Bauchi…. sun yi zanga zanga” game da shi.

A cewarsa da ma duk tsari mai kyau ba ya rasa kalubale ko mai kyawunsa

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp