fidelitybank

Duk da karfin Kamaru sai mun zane su a wasan mu – Simon

Date:

Dawan wasan gaba na Super Eagles, Moses Simon, ya ce suna sane da yadda Kamaru ke amfani da karfin tuwo wajen buga wasa, yayin da za su tunkare su.

A gobe Asabar ne tawagar Super Eagles ta Najeriya za ta gwabza da ta Indomitable Lions ta Kamaru a wasan zagaye na siri daya kwale na gasar Kofin Afirka ta 2023 da ke gudana a Ivory Coast.

Ya ce sun san cewa suna saka karfi sosai, amma su na da karfin tunkarar Kamaru.

Sai dai ya kuma ce karfin jiki ba shi ke kawo nasara ba, su burin su shi ne kawai su cinye su duk da ta hanyar da ta dace.

Wasa tsakanin kasashen biyu mai cike da tarihi, kuma karo na karshe da suka kara shi ne a 2019, inda Najeriya ta yi nasara da ci 3-2 a irin wannan zagayen na gasar.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp