fidelitybank

DSS za su fara amfani da bindgiar da sua kera

Date:

Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya (DSS) ta ce nan ba da jimawa ba za ta fitar da makaman da jami’anta suka ƙera.

Darakta Janar na hukumar, Yusuf Bichi ne ya bayyana haka ranar Asabar, a wajen bikin yaye tawagar jami’an da suka samu horo na musamman kan tattara bayanan sirri a Abuja babban birnin ƙasar.

Bichi ya ce nan ba da jimawa ba, DSS za ta fara ”ƙera abin da za ta yi amfani da shi, sannan ta yi amfani da abin da ta ƙera”.

Ya ƙara da cewa ”daga cikin makaman da hukumar ke shirin fitarwa, har da jirage marasa matuƙa”.

Daraktan hukumar ya kuma ce DSS za ta ci gaba da tallafa wa cibiyar nazarin harkokin tsaro ta ƙasar domin samun nasarar yaɗa iliman da za su taimaka wajen tabbatar da tsaro a ƙasar.

Ya kuma yi kira ga jami’an da suka yaye da su yi amfani da ilimin da suka samu wajen kare ƙasar daga ayyukan ɓata-gari.

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp