fidelitybank

DSS sun kama mai sayen ƙuri’u a zaɓen Ondo

Date:

Jami’an tsaro na farin kaya, DSS sun kama wani da ake zargi da siyan kuri’u a zaben gwamnan jihar Ondo da ke gudana.

An kama wanda ake zargi da siyan kuri’u da buhu biyu na kudi da ake kyautata zaton an yi shi ne domin jawo hankalin masu kada kuri’a.

An kama shi ne a Ward 4, Polling Unit 007 a wajen makarantar St. Stephen’s Primary School, Akure, Jihar Ondo, da misalin karfe 9:00 na safe a ranar zabe.

A halin da ake ciki, Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya kada kuri’arsa a rumfar zabe mai lamba 6, Ward 4 a Obenla, karamar hukumar Ilaje.

Aiyedatiwa dai ya fafata ne domin ya ci gaba da rike kujerar gwamna a zaben fitar da gwani da wasu ‘yan takara 16 daga jam’iyyu daban-daban ciki har da Agboola Ajayi na jam’iyyar PDP.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp