fidelitybank

Dole ƴanjarida da jami’an tsaro su haɗa kai domin daƙile matsalar tsaro – Janar Musa

Date:

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar CG Musa, ya nanata buƙatar da ke akwai na haɗin gwiwa tsakanin sojoji da kafofin watsa labarai domin magance matsalolin tsaro da ƙasar ke fuskanta.

Musa ya bayyana haka ne a wani taro da ƙungiyar ƴanjarida ta ƙasar reshen jihar Kaduna ta shirya, inda ya ce ƴanjarida na da rawar da za su taka wajen wayar da kan al’umma ta hanyar watsa labarai masu muhimmanci, da ma haɗin kan ƙasa, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Janar Musa, wanda Birgediya Janar Mohammed Kanah ya wakilta, ya ce “haɗin gwiwa tsakanin sojoji da ƴanjarida na da matuƙar muhimmanci, domin aikinmu na da muhimmanci sosai wajen gina ƙasa da saita ta.

“A daidai lokacin da sojoji suke bayar da tsaro da tabbatar da tsaro, su kuma ƴanjarida su ne suke sa ido, da bin diddigi domin tabbatar ana aikin yadda ya dace. Sai dai haɗin kai tsakanin ɓangarorin biyu na fuskantar ƙalubale, ciki har da yaɗa labaran ƙarya.”

Domin magance wannan matsala, Janar Musa ya yi kira da a ƙara fahimtar juna tsakanin ɓangarorin biyu, sannan ya buƙaci a ci gaba da horar da ƴanjarida.

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp