fidelitybank

Dole Rasha ta biya barnar da ta yi mana – Shugaban Ukraine

Date:

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya yi alkawarin cewa, za a sa lalle ilalla Rasha ta biya kudin ɓarnar da take yi a kasarsa.

A wani sako da ya aike ta hoton bidiyo Shugaban ya lashi takobin cewa za a gyara duk wani gida da titi da aka lalata a Ukraine.

A halin da ake ciki dai Rashar ta ci gaba da kai hare-haren mamayar da take yi wa kasar, makwabciyarta.

Birnin Mariupol mai tasahar jirgin ruwa, wanda ke da matukar muhimmanci na ci gaba da shan ruwan makamai masu linzami, daga dakarun Rasha da suka yi masa kawanya.

Mataimakin magajin garin birnin (Sergei Orlov) ya gaya wa BBC cewa, an katse wa mutanen birnin wutar lantarki, da naurarar dumama gida da kuma ruwa.

Ya ce halin da jama’a ke ciki ya munana, “an aci gaba da harba makamai da ruwan bamabamai, yanayin da ake ciki na farar hula, a iya cewa muna cikin mawuyacin hali.”

Mista Orlov ya kuma ce, abu ne mai wuyar gaske a iya kwaso dukkanin gawarwakin mutnen da aka kashe, kuma ya yi kiyasin cewa sama da farar hula 200 aka kashe ko jikkata.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp