fidelitybank

Dole ne mu taimakawa Ukraine a kan barna da kisan kiyashin da Rasha ke yi musu – Poland

Date:

Shugaban kasar Poland, Andrzej Duda, ya bukaci Amurka da sauran kasashen duniya da su hada karfi da karfe domin kubutar da Ukraine daga mamayar Rasha.

Shugaban ya ci gaba da bayyana a matsayin wani aiki na “barna da kisan kiyashi” wani harin baya-bayan nan da Rasha ta kai kan asibitin haihuwa da na yara.

Duda yayi magana a Warsaw ranar Alhamis bayan ganawa da mataimakin shugaban Amurka, Kamala Harris.

“Muna bukatar daukar mataki mai tsauri a matsayin wakilan duniya mai ‘yanci,” in ji shi, ya kara da cewa “dole ne mu ceci Ukraine,” tare da yin kira da a dauki hanyar “dukkan hannayen da ke kan jirgin”, a cewar CNN.

Fiye da ‘yan gudun hijirar Yukren miliyan 1.5 sun riga sun kasance a Poland, a cewar Duda, wanda ya kara da cewa, ya yi alfahari da yadda iyalai na Poland suka karbe su a cikin gidajensu na sirri.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp