fidelitybank

Dole ne Hamas ta saki mutane uku masu rai – Isra’ila

Date:

Isra’ila ta ce dole ne Hamas ta saki aƙalla Isra’ilawa uku masu rai a ranar Asabar idan har ana so a ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar.

 

Mai magana da yawun ƙasar, David Mercer ne ya bayyana hakan, bayan Hamas ta sanar da sakin Isra’ilawa uku a ranar Asabar ɗin.

 

Tun da farko ƙungiyar ta ce za ta dakatar da sakin Isra’ilawan, bayan da ta zargi Isra’ila da karya sharuɗɗan yarjejeniyar tsagaita wutar, saboda hana shigar da kayan buƙatu zuwa Gaza.

 

Hamas ta ce a yanzu waɗannan na shiga Gaza, duk da cewa Isra’ila ta musanta hakan – tana mai jaddada cewa za ta ci gaba da yaƙin idan Hamas ta ƙi saƙin Isra’ilawan.

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp