fidelitybank

Dole ne Amurka ta kawo ƙarshen yaƙin Ukraine da Rasha – Trump

Date:

Karon farko tun bayan nasarar da ya yi a zaɓen shugaban ƙasar Amurka da aka yi kwanaki goma da suka gabata, Donald Trump ya gabatar da jawabi ga magoya bayansa a dabdalar da aka shirya a wurin shakatawarsa da ke Mar-a-Lago a Florida.

Mista Trump ya ce abu mai muhimmanci da zai yi shi ne kawo karshen yaƙin Rasha da Ukraine da zarar ya sha rantsuwar kama aiki a watan Janairun mai zuwa.

“Za mu yi aiki tukuru kan Gabas Ta Tsakiya, za kuma mu yi aiki don kawo karshen yaƙin Rasha da Ukraine, dole mu kawo karshen yakin nan,” in ji Trump.

Ya kuma gode wa attajirin nan mai shafin X Elon Musk da Robert Kennedy Junior da sauran waɗanda suka marasa masa baya, inda ya ce za su haɗu tare domin ciyar da Amurka gaba.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp