fidelitybank

Dole ne a yi adalci akan fashewar motar iskar Gas a Jigawa – Gwamnati

Date:

Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, dole ne a yi adalci tare da hukunta wadanda aka samu da hannu akan fashewar iskar gas da ta shafa a jihar kwanan nan.

Mataimakin gwamnan jihar Malam Umar Namadi ya bada wannan tabbacin lokacin da ya ziyarci Hakimin Babura Sarkin ban Ringim Nata`ala Mustapha a fadar sa.

Motar da ake zargin tana dauke ne da bututun iskar gas ta fashe a yayin da jami’an kwastam suka bi ta kan iyakar kasar.

Mutane 6 ne suka jikkata, kana shaguna goma sha bakwai da gidaje biyu sun lalace a lamarin.

Mataimakin Gwamnan yayin da yake jajantawa wadanda lamarin ya rutsa da su ya ce, gwamnatin jihar ta damu matuka da faruwar lamarin kuma ta dukufa wajen shawo kan lamarin.

bbc naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp