fidelitybank

Dole Najeriya ta cigaba da kasancewa ƙasa ɗaya dunƙulaliya – Buhari

Date:

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi kira ga shugabannin siyasa akan su mayar da hankalinsu don tabbatar da babbar manufar raya buƙatun kasa,y ana cewa “mu ƴan Najeriya ne, kuma da ikon Allah za mu cigaba da kasancewa ƴan Najeriya, sannan Najeriya za ta ci gaba da kasancewa ƙasa daya.”

Shugaba Buhari wanda ya fadi hakan a jiya Talata yayin ƙarɓar baƙuncin tsohon shugaban tsohuwar jam’iyyar CPC a fadarsa, ya ce, ya lura sha’awa da ƙoƙarin bunƙasa rayuwar ƴan Najeriya bai gushe a zuƙatan mutane ba, yana mai kira da su sake jajircewa.

Shugaban ya ƙara da cewa bai kamata a maimaita son kan da ya yi dalilin asarar rayuka kusan miliyan ɗaya daga shekarar 1967 zuwa 1970 ba.

Buhari yana wannan magana ne da alaƙantata da yaƙin basasar ƙasar na wancan lokaci.

Ya ce, ya kamata kuma a yi duk abun da ya kamata wajen ganin haka bai sake faruwa ba, in da ya ƙara da cewa an samar da CPC ne akan gimshiƙin kishin ƙasa da amana dangane da haɗin kan Najeriya. In ji BBC.

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...

An sassata rikicin da aka shafe shekaru 30 kan Masallacin Sharada da Islamiyya

Tsohon dan takarar gwamnan Kano, Malam Sha’aban Ibrahim Sharada,...

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...

Barau ya jagorancin gangamin zaben cike gurbi a Kano

Barau ya samu rakiyar Karamin Ministan Gidaje da Raya...

Gwamnatin Kano ta kara fadada shirin matasa 

Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya sake,...
X whatsapp