fidelitybank

Dole mu cigaba da kiran a tsagaita wuta a Gaza – Majalisar Dinkin Duniya

Date:

Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya António Guterres ya ce ya ji takaicin yadda kwamitin tsaro na majalisar ya kasa amincewa da ƙudurin dakatar da wuta a Gaza.

António Guterres ya bayyana kwamitin tsaro na majalisar da ”gajiyayyen kwamiti” wanda ya kasa samar da hanyoyin magance matsalolin duniya ciki har da yaƙin Ukraine da Mynmar, da kuma na yankin Gabas ta Tsakiya.

Yayin da yake jawabi a birnin Doha na Qatar, Mista Guterres ya ce ”daraja da kimar” kwamitin na ci gaba da zubewa a idanun duniya, amma ya ce duk da haka ”ba zan gajiya ba”.

A ranar Juma’a ne, Amurka ta ƙi amincewa da goyon bayan ƙudurin dakatar da wuta a Gaza da aka kaɗa ƙuri’a a kansa a kwamitin tsaro na MDD.

Amurkan dai ta kare matakin da cewa ƙudurin na da hatsari kuma babu gaskiya a cikinsa.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp