fidelitybank

Dole dan takara ya kawo takardar murabus kafin tantance shi – APC

Date:

Ministoci da masu rike da mukaman siyasa da ke neman mukaman zabe na shirin bayyana a gaban kwamitin tantancewa na jam’iyyar All Progressives Congress (PAC) dauke da kwafin wasikunsu na murabus da amincewa.

Wannan ci gaban ya biyo bayan umarnin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar a ranar Larabar da ta gabata, na cewa duk mambobin majalisar ministocinsa da ke da muradin siyasa su bar ofisoshinsu a ranar Litinin, 16 ga watan Mayu ko kuma kafin ranar Litinin.

Wasu daga cikin ministoci da masu rike da mukaman siyasa sun fara yin murabus daga nadin nasu bayan umarnin shugaban kasa.

Mambobin majalisar ministocin da suka yi murabus sun hada da karamin ministan ilimi Emeka Nwajiuba; Ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio; Ministan Kimiyya da Fasaha, Ogbonnaya Onu; da Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp