fidelitybank

Dole ce ta sanya Buhari komawa Abuja maimakon zuwa duba lafiyar sa Landan – Garba Shehu

Date:

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa, dole ne shugaban kasa ya koma Abuja bayan kammala aikinsa da wuri a birnin Nairobi na kasar Kenya.

Politics Nigeria ta rawaito cewa, Shehu ya bayyana cewa, Buhari bai fasa zuwa birnin Landan na kasar Birtaniya ba, inda ya kara da cewa, shugaban zai tafi Landan ranar Lahadi 6 ga watan Maris.

Ya ce: “A’a, bai fasa tafiyarsa zuwa Landan ba. Har yanzu shirin ya na nan. Ya gama ziyarar aikin sa ne a Kenya, kuma ya dawo da wuri. Sannan za tafi zuwa Landan ranar Lahadi ne.”

Idan za ku tuna a safiyar yau ne Buhari ya koma Abuja ba zato ba tsammani, bayan ya halarci taron Majalisar Dinkin Duniya kan muhalli a birnin Nairobi na kasar Kenya.

Wannan dai ya saba wa shirin da ke kunshe cikin wata sanarwar manema labarai da fadar shugaban kasar ta fitar a baya, inda ta bayyana cewa shugaban zai wuce birnin Landan domin duba lafiyarsa bayan shirin na Kenya.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp