fidelitybank

Dole a tabbatar da ƙudurin harajin Tinubu – Clark

Date:

Dattijon yankin kudu maso kudu, Edwin Clark ya ce bai ga dalilin da gwamnonin arewa za su nuna adawa ga ƙudurorin gyara haraji na shugaban ƙasa Bola Tinubu ba.

Clark ya ce, “ni dai na san dole a tabbatar da ƙudurin harajin,” in ji shi a tattaunawarsa da tashar Channels.

Clark, wanda shi ne jagoran ƙungiyar ci gaban yankin Neja da Delta ta Pan Niger Delta Forum (PANDEF), ya ƙara da cewa, “na yi mamaki lokacin da na ji gwamnoni 19 na arewa sun yi wani taron daban. Idan gwamnoni 36 sun yi taro, me zai sa ku sake yin wani taron daban kuma? ina ganin yawancinsu ba su fahimci abin da suke ƙoƙarin aikatawa ba. Ya kamata su daina jijji da kai da suke yi.”

Ya ƙara da cewa dole shugaban ƙasa ya sa hikima wajen shuganci domi, “wasu tsirarun mutane na ƙoƙarin mayar da ƙasar tamkar tasu.”

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp