fidelitybank

Dole ɗan takarar APC ya fito daga Arewa idan ana so jam’iyyar ta samu nasara – Kalu

Date:

Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Kalu, ya ce fitowar Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP ya sa jam’iyyar APC ta zabi dan takararta daga yankin Arewa idan har jam’iyyar ta ci gaba da rike mulki a 2023.

Kalu, a wata sanarwa da ya fitar jim kadan bayan an ayyana Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP na ranar Asabar, musamman ya ce jam’iyyar APC ta zabi dan takararta daga yankin Arewa maso Gabas domin Abubakar dan yankin ne.

Kalu, tsohon gwamnan jihar Abia, ya takaita zabin ne ga shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, wanda ya fito daga jihar Yobe a Arewa maso gatbas.

Lawan na daya daga cikin masu neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.

Mataimakin shugaban kasa na yanzu, Yemi Osinbajo, tsohon gwamnan Legas, Bola Tinubu, da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, na daga cikin jiga-jigan ‘yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp