fidelitybank

Direban Tanka da Yaronsa sun rasu bayan Motar man fetur ta kama da wuta a Oyo

Date:

Wasu mutum biyu sun mutu a wata gobarar Tankar mai da ta afku a wani gidan mai a jihar Oyo.

Hukumar kashe gobara ta jihar ta ce lamarin ya faru ne a karamar hukumar Oluyole na jihar.

Sanarwar ta hukumar ta fitar yau Talata ta tabbatar da afkuwar lamarin, inda ta ce “direban Tankar da kuma yaronsa ne suka rasa ransu”.

Shugaban hukumar Yemi Akinyinka ya ce bayan samun labarin abin da ya faru ne suka aika jami’ansu don su je su kashe wutar da safiyar yau, kamar yadda gidan talabijin na Channels ta ruwaito.

“Abin takaici direban tankar da kuma yaronsa sun Æ™one Æ™urmus,” in ji Akinyinka.

Bincike da aka gudanar zuwa yanzu ya nuna cewa tankar ta kwace wa direban bayan da burkinsa ya kasa aiki, abin da ya janyo ta kama da wuta.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp