fidelitybank

Dillalai da ‘yan kasuwa ne ke gallazawa ‘yan Najeriya a kan siminti – BUA

Date:

Kamfanin BUA Abdulsamad Rabi’u, ya bayyana yadda ‘yan kasuwa da dillalai ke gallazawa ‘yan Najeriya a harkallar siminti.

Abdulsamad Rabi’u, ya bayyana haka ne bayan ganawa da shugaba Buhari a fadarsa da ke Abuja, inda ya koka kan farashin na siminti.

Ya bayyana cewa, dillalai da ‘yan kasuwa ne ke cin kazamin riba fiye da kima, inda suke samun kusan Naira 1000 a kan kowane buhu.

Wani rahoton da Daily Trust ya wallafa cewa, kamfanin simintin BUA ya ta’allaka ci gaba da hauhawar farashin siminti a kasar ga ‘yan kasuwa da ke cin kazamin riba fiye da kima a harkallar siminti a kasar.

Sai dai kamfanin ya zargi ‘yan kasuwa da taka rawar gani wajen ganin farashin siminti bai sauko ba a Najeriya, lamarin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kokawa a kai.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp