fidelitybank

Dennis zai sa riga mai lamba 25 a Nottingham

Date:

An baiwa sabon ɗan wasan Nottingham Forest, Emmanuel Dennis, riga mai lamba 25 daga kungiyar.

Dennis ya koma City Ground daga Watford ranar Asabar.

Dan wasan mai shekaru 24 ya hade da dan kasarsa, Taiwo Awoniyi a kulob din.

Ana sa ran Dennis zai fara taka leda a kungiyar Steve Cooper, lokacin da za su kara da Frank Lampard na Everton a Goodison Park ranar Asabar.

Ya zura kwallaye 10, kuma ya taimaka shida a wasanni 33 da ya buga wa Watford a bara.

Sauran sabbin masu shigowa: Cheikhou Kouyate da Remo Freuler su ma an ba su lambobin tawagar.

Dan wasan tsakiya na Senegal, Kouyate zai sanya lamba 21, yayin da dan wasan Switzerland zai saka lamba 23.

bbc news nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp