fidelitybank

Dattawan Afrika ta Yamma sun yaba ‘yan Najeriya

Date:

Kungiyar Dattawan Yammacin Afirka, ta yaba wa ‘yan Najeriya bisa jajircewarsu lokacin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar tarayya a ranar Asabar, inda ta buƙaci ‘yan siyasa da su guji yin kalaman da za su harzuka ‘yan ƙasar.

Kungiyar ta bayyana haka ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata.

Shugaban tawagar da kungiyar ta tura Najeriya domin sa-idoa zaɓe kuma tsohon shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama da tsohon shugaba Goodluck Jonathan, sun buƙaci ‘yan siyasa da jam’iyyu da kuma magoya baya da su kai zuciya nesa ta hanyar samawa zaman lafiya wuri.

Kungiyar ta buƙace su da su bi hanyoyi da suka kamata wajen bin hakkokinsu.

“A don haka, muke yin kira gare su da su guji yin abubuwa da za su tayar da rikici a wannan lokaci domin kar su jefa ƙasar cikin wani yanayi na rashin zaman lafiya,” in ji Kungiyar.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp