fidelitybank

Darajar Naira ta farfado da kashi 16.3

Date:

Darajar kuɗin Naira ta ɗan farfaɗo da kashi 16.3 cikin 100 a kwana uku idan aka kwatanta da faɗuwar da ta dinga yi da kashi 36.52 cikin 100 a shekarar 2022.

‘Yan kasuwar canji a Kano sun faɗa wa BBC Hausa cewa kasuwar canji ta bayan-fage ta tashi a ranar Alhamis ana canzar da dalar Amurka ɗaya tsakanin N750 zuwa N760 a Kano.

A makon da ya gabata, an canzar da dala ɗaya kan N890 a kasuwar da ba ta hukuma ba, yayin da farashin bai wuce N439 ba a farashin gwamnati.

Sai dai ana danganta farfaɗowar nairar da ƙarancinta da aka fara fuskanta a kasuwar canjin sakamakon wa’adin da CBN ya bayar na soke amfani da tsofaffin takardun naira na N200 da N500 da N1,000 na ƙaratowa.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp